Jarumar tayi fice a masana'antar wasan kwaikwayo na Kannywood kuma kai ga yanzu tauraron ta na cigaba da haskawa. Jarumar tana daya daga cikin manayna jarumai mata da tauraron su ke haskawa a ...
Jarumar tana daya daga cikin manayna jarumai mata da tauraron su ke haskawa a farfajiyar Kannywood. An haife ta ranar 21 na watan Febreru na shekarar 1993. Kwarerwar da kuma himma da take badawa a ...